Hamed Karoui

Hamed Karoui
9. Prime Minister of Tunisia (en) Fassara

27 Satumba 1989 - 17 Nuwamba, 1999
Hedi Baccouche - Mohamed Ghannouchi (en) Fassara
Minister of Justice (en) Fassara

27 ga Yuli, 1988 - 27 Satumba 1989
Slaheddine Baly (en) Fassara - Mustapha Bouaziz (en) Fassara
Minister of Youth and Sports (en) Fassara

7 ga Afirilu, 1986 - 27 Oktoba 1987
president (en) Fassara

1963 - 1981
Rayuwa
Haihuwa Sousse (en) Fassara, 30 Disamba 1927
ƙasa French protectorate of Tunisia (en) Fassara
Tunisiya
Mutuwa Sousse (en) Fassara, 27 ga Maris, 2020
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi (Koronavirus 2019)
Ƴan uwa
Ahali Ahmed Ben Salah (en) Fassara
Ƴan uwa
Karatu
Makaranta Faculté de médecine de Paris (en) Fassara doctorate in France (en) Fassara : medicine (en) Fassara
Harsuna Larabci
Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da pulmonologist (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Imani
Addini Mabiya Sunnah
Jam'iyar siyasa Socialist Destourian Party (en) Fassara
Constitutional Democratic Rally (en) Fassara
Neo Destour (en) Fassara
Free Destourian Party (en) Fassara

Hamed Karoui ( Larabci: حامد القروي‎ ) (30 Disamban shekarar 1927 - 27 Maris 2020) Firayim Ministan Tunisia ne daga 27 ga Satumba Satumba shekarar 1989 zuwa 17 Nuwamba shekarar 1999. Daga shekarar 1986 zuwa 1987 ya kasance Ministan Matasa da Wasanni daga 1988 zuwa 1989 ya zama Ministan Shari'a. An haife shi a Sousse, ya kasance memba na Democratic Constitutional Rally party, [1] kuma shugaban presidenttoile Sportive du Sahel mafi dadewa a kan mulki daga shekarata 1961 zuwa 1981. Yana ɗaya daga cikin mutane masu tasiri a lokacin sa.

  1. Tunisia World Statesmen

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne